Jihar Legas
Kotun kungiyar ECOWAS ta gano laifuffukan gwamnatin Najeriya game da take hakkin dan Adam yayin zanga-zangar EndSARS a watan Oktoban 2020 a Lagos.
Hukumar kwastam ta kama magunguna da naman kaji na makudan kudi ana shirin shigowa da su Najeriya a jihar Legas. Babatunde Olomu ne ya bayyana haka.
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana cewa tsarin ilimin Najeriya ya bada gudumawar rashin aikin yi ga matasa. Dole ne a koyi sana'o'i.
Ministan harkokin cikin gida, Olubunmi Tunji-Ojo, ya ce za a kwashe wasu gidajen gyaran hali a mayar da su wasu matsuguni. Dokar ita ce ba a so su shigo birni.
Jarumar fim a Nollywood, Tonto Dikeh ta yi magana kan yadda kiran salla ya yi tasiri a rayuwarta inda ta bukaci shawara yadda za ta ba da gudunmawa ga masallaci.
Babban bankin Najeriya CBN ya bayyana cewa yana shirin rage kudin ruwa domin daidaita lamura a kasa. Mataimakin gwamnan bankin, Philip Ikeazor ne ya bayyana haka.
Kakakin Majalisar jihar Lagos, Mudashiru Obasa ya magantu kan yiwuwar samar da dokar hana barace-barace a jihar domin ba gwamnatin ikon daukar matakai.
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi NDLEA ta kama wani basarake a jihar Osun mai suna Ba'ale Ige Babatunde da wani mai bautar kasa a Kano.
Gwamnan jihar Lagos, Babajide Sanwo-Olu ya shawarci Musulmai kan ba da Zakka ga mabukata da marasa karfi inda ya ce hakan zai rage talauci a tsakanin al'umma.
Jihar Legas
Samu kari