Jihar Legas
Wani jigo a jam'iyyar APC mai mulki ya fito ya ba shugaban kasa Bola Tinubu shawara kan hanyar gyara Najeriya. Ya bukaci ya kori 'yan Legas na kusa da shi.
An shiga jimami bayan sanar da mutuwar fitacciyar mawakiyar yabo na addinin Kirista a Najeriya, Aduke Ajayi ta yi bankwana da duniya a jiya Litinin.
Wata mata mai suna Ella Jeffery ta dauki hankulan masu amfani da shafukan sada zumunta da hukumar shige da fice da ta kasa bayan yaga fasfon mijinta.
A zamanin sojoji ne aka rika kirkiro jihohi a Najeriya. Gwamnatin Murtala Mohammed ta kirkiro Gongola, Benuwai, Filato, Borno, Imo, Neja, Sokoto da Bauchi.
Yayin da ake cikin jimamin rashin ƴan Majalisar Tarayya a kwanakin nan, an sake tafka babban rashi bayan rasuwar tsohon dan Majalisar, Wole Diya a Lagos.
Jama'a sun shiga dimuwa bayan wuta ta tashi a gidan man Mobil da ke jihar Legas a safiyar ranar Alhamis, inda hukumar kashe gobara su ka mai dauki
An samu bambancin furuci tsakanin hukumomin tsaron kasar nan a kan harba bindiga yayin zanga-zangar lumana da matasan kasar nan ke gudanarwa saboda tsadar rayuwa.
Sarkin Idjerhe a jihar Delta, Obukowho Monday Whiskey ya goyi bayan shugaban kasa na neman tattaunawa da masu zanga-zanga, inda ya ce hakan zai magance matsalolin.
Masu zanga-zangar adawa da tsadar rayuwa a Najeriya sun koka bisa yadda jami'an tsaro su ka kashe wasu daga cikinsu a sassan kasar a lokutan da su ke tattaki.
Jihar Legas
Samu kari