Jihar Legas
Shugaban rukunin kamfanonin Ɗangote, Alhaji Aliko Ɗangote ya gabatar da sumfurin man fetur ɗin da matatarsata tace, ya ce man na ƴan Najeriya da Afirka
Mutane da dama sun nuna farin cikinsu yayin da matatar man Aliko Dangote ta shirya samar da man fetur a fadin kasar domin saukakawa al'umma yayin da ake tsadar mai.
Gwamnatin jihar Lagos ta kafa kwamitin lafiya domin binciken mutuwar kwamishinan yan sanda na jihar Akwa Ibom, Waheed Ayilara da ya rasu a ranar Alhamis.
Mahaifiyar Zainab Ado Bayero, Princess Hauwa Momoh ta yi magana kan halin da suke ciki da gwagwarmayar da suka yi a baya musamman bayan rasuwar marigayin.
Gobara ta tashi a a rukunin gidajen ma'aikatan gwamnatin jihar Legas da ke Odunsanmi, kan titin WEMPCO a unguwar Ogba. An ce gidaje da dama sun kone.
Rundunar 'yan sandan jihar Legas ta fara gudanar da bincike kan yadda wata matashiya ta rasa ranta a lokacin da ake yi mata tiyatar karin mazaune a yankin Lekki.
An sanar da rasuwar kwamishinan yan sanda a jihar Akwa Ibom, Waheed Ayilara da safiyar yau Alhamis 29 ga watan Agustan 2024 a Lagos bayan fama da jinya.
Jam'iyyar LP mai adawa a Najeriya ta dakatar da Hon. Seyi Sowunmi mai wakiltar mazabar Ojo a jihar har na tsawon watanni uku saboda kin mutunta ta.
A jiya Talata 27 ga watan Agustan 2024 aka sanar da rasuwar fitaccen jarumin fina-finan Nollywood, Yusuf Olorungbede bayan ya sha fama da jinya na tsawon lokaci.
Jihar Legas
Samu kari