Jihar Legas
Mawaki Habeeb Okikiola Badmus da aka fi sani da Portable ya bayyana dalilinsa na zabgawa Fasto mari a makon jiya a Lagos da ake ta cece-kuce a shafukan sadarwa.
Za ku ji cewa gwamnonin Kudu maso Yammacin kasar nan sun sake hallara a jihar Legas inda su ka kammala fitar da matsaya kan magance yunwa a yankin.
An shiga jimami a masana'antar shirya fina-finan Nollywood bayan sanar da rasuwar Shina Sanyaolu a jiya Laraba 11 ga watan Satumbar 2024 da muke ciki.
Rundunar yan sanda ta kama wani mutum da ake zargi da birne wani matashi a cikin daki bayan ya kashe shi. Yan sanda sun tono gawar sun tafi da ita asibiti.
Wata budurwa mai shekaru 19 ta yanka wuyan wani matashi da kwalba a jihar Legas. Matar ta yanka matashin ne bayan sun samu sabani. Yan sanda na bincike.
Yan Najeriya da dama sun tofa albarkacin bakinsu bayan mawaki Habeeb Olalomi da ake kira Portable ya mari wani Fasot da ke wa'azi kusa shagonsa a Legas.
Akwai alamun masu kasuwancin man fetur a kasar nan zai fara dauko man fetur zuwa cikin kasar nan. Matakin na zuwa bayan kamfanin NNPCL da Dangote.
Rahotanni sun bayyana cewa Sarkin Badagry, Aholu Toyi I ya tilastawa 'yan kasuwar Agbalata sauke farashin kayan abinci da sauran kayayyakin masarufi.
Wani masanin harkokin mai a Najeriya, Henry Adigun ya yi hasashe kan farashin da matatar Aliko Dangote za ta tsayar inda ya ce dole zai yi tsada.
Jihar Legas
Samu kari