Jihar Legas
Rahotanni sun bayyana cewa Sarkin Badagry, Aholu Toyi I ya tilastawa 'yan kasuwar Agbalata sauke farashin kayan abinci da sauran kayayyakin masarufi.
Wani masanin harkokin mai a Najeriya, Henry Adigun ya yi hasashe kan farashin da matatar Aliko Dangote za ta tsayar inda ya ce dole zai yi tsada.
A wannan labarin za ku ji cewa likitoci karkashin kungiyar NMA sun roki shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya janye karin farashin man fetur a kasar nan.
Wata mata mai 'ya'ya 3 ta koka kan yadda wani likita ya manta da barbashin almakashi a cikinta yayin da ya yi mata tiyatar cire jariri a wani asibitin Legas.
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Cif Olusegun Obasanjo ya yi magana kan matsalolin da ake fuskanta a kasar inda ya ce rashin shugabanci nagari ne.
Aliko Dangote ya yi jawabi yayin da matatar Dangote ta fara fitar da man fetur da aka tace a Najeriya. Ya ce man fetur zai wadata a gidajen man Najeriya.
Gwamnatin jihar Oyo ta tura sakon ta'aziyya ga iyalan marigayi tsohon sakataren gwamnatin jihar, Michael Koleoso wanda ya rasu a jiya Litinin 2 ga watan Satumba.
Shugaban rukunin kamfanonin Ɗangote, Alhaji Aliko Ɗangote ya gabatar da sumfurin man fetur ɗin da matatarsata tace, ya ce man na ƴan Najeriya da Afirka
Mutane da dama sun nuna farin cikinsu yayin da matatar man Aliko Dangote ta shirya samar da man fetur a fadin kasar domin saukakawa al'umma yayin da ake tsadar mai.
Jihar Legas
Samu kari