Jihar Legas
A jiya Talata 27 ga watan Agustan 2024 aka sanar da rasuwar fitaccen jarumin fina-finan Nollywood, Yusuf Olorungbede bayan ya sha fama da jinya na tsawon lokaci.
IMF ya bayyana cewa habakar tattalin Najeriya da aka samu na da alaka da tsare tsaren gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta dauka. IMF ya bukaci a kara daukan matakai.
Rundunar yan sanda ta bayyana yadda yan bindiga suka harbe dan sarki a jihar Legas da tsakar rana. An gano cewa yana tafiya a motarsa aka tsayar da shi.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun hallaka yaron babban basarake a jihar Legas. 'Yan bindigan sun hallaka yaron basaraken ne mai sarautar Ojomu na Ajiran a Legas.
Rahotanni da suka ci karo da juna na nuni da cewa jami'an tsaron DSS ko kuma na SSS sun cafke tare da tsare tsohon editan BBC, Adejuwon Soyinka a Legas.
Yayin da suke cikin wani hali, diyar marigayi sarkin Kano, Ado Bayero da ake kira Zainab ta sake bukatar taimakon Gwamna Abba Kabir da gida da kudi.
Gwamnatin Bola Tinubu ta samu matsala a kan aikin titin Lagos zuwa Calabar kan kudin da aka biya wadanda aikin ya shafa. Mutanen sun maka ta a kotu.
Masu ababen hawa da ke bin titin Anthony Oke zuwa Gbagada ta babbar hanyar Oshodi-Apapa sun tsallake rijiya da baya yayin da yanka dauke da gas ta fadi.
Gwamnatin Najeriya ta ba wasu kamfanoni ciki har da MTN da Golden Penny Power izinin fara samar da wutar lantarki. Hukumar NERC ta fadi sharuddan samar da wutar
Jihar Legas
Samu kari