Jihar Legas
An samu tashin gobara a harabar ofishin gidan rediyon Najeriya da ke Legas. Jami'ai sun yi kokarin kashe gobarar wacce ba a san musababbin tashin ta ba.
Shugaba Bola Tinubu ya nada ɗan marigayi MKO Abiola mai suna Jami'u Abiola muƙamin hadiminsa na musamman a bangaren yarurruka da harkokin kasashen waje.
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta yi watsi da karar da wani ƙauya ya nemi a haramtawa hukumar EFCC kama gwamnan Legas bayan ya sauka daga mulki.
Gwamnan jihar Lagos, Babajide Sanwo-Olu ya fusata kan rubutun da daya daga cikin hadimansa ya yi musamman game da zanga-zangar EndSARS a shekarar 2020.
Masu amfani da soshiyal midiya sun durarwa Hon. Thaddeus Attah kan sanya hular shugaba Bola Tinubu alhalin yana dan jam'iyyar Labour. Ana zarginsa da cin amana.
Jam'iyyar PDP reshen jihar Lagos ta soki masu tunzura Seyi Tinubu neman takarar gwamna inda ta ce ba zai yiwu ba domin yan jihar sun ki zaben shugaban a 2023.
Wata kungiyar matasa 'yan asalin Legas sun bukaci Seyi, dan Shugaba Bola Tinubu da ya cire tunanin zaman gwamnan jihar Legas a 2027 domin ba za su bari ba.
Gwamna Babajide Sanwo-Olu ya gabatar da kasafin kudin 2025 na Naira tiriliyan 3 ga majalisar dokokin jihar Legas. Kasafin ya mayar da hankali kan dorewar ayyuka.
A wannan rahoton, za ku ji cewa gamayyar kungiyar matasa ta Coalition of Nigerian Youth Leaders (CONYL) ta fadi wanda ta ke so ya zama gwamnan Legas.
Jihar Legas
Samu kari