Jihar Legas
A washe garin Kirsimeti talakawa suka yi dogon layi a gidan Bola Tinubu a Legas domin neman tallafin abinci. Haka ya sa LP, PDP da YPP sukar Tinubu.
Jarumar Nollywood, Kiitan Bukola ta ce kwata-kwata aure tsoro yake ba ta inda ta bayyana yadda rashin kulawar uba ya shafi ra’ayinta game da aure.
Jam'iyyar PDP ta kalubalanci Bola Tinubu da ya tafi daga Abuja zuwa Legas idan har tsaro ya inganta a Najeriya. PDP ta ce tsare tsaren Tinubu sun kawo wahala.
Jirgin kasa ya murkushe mota dauke da buhunan shinkafa a yankin Iju-Fagba, jihar Legas. Jama’a sun koka kan rashin shingen tsaro da alamar isowar jirgi.
Shugaba Tinubu ya nuna kwarin gwiwa a tattaunawarsa da manema labarai a Legas, inda Reuben Abati ya ce ya so yiwa Tinubu 'yar kure amma bai samu dama ba.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya bukaci 'yan Najeriya su taya shugabanni da addu'a, kaunar juna, zaman lafiya, da hadin kai yayin bikin Kirsimeti na bana.
Yayin da wata kungiya ke shirin taro kan shari'ar Musulunci a Oyo, Ƙungiyar matasan Yarbawa ta yi fatali da shirin kafa kotunan Musulunci a yankinsu.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya ce jami'an tsaron kasar nan su na kokari matuka. Ya ce yanzu haka ana samun saukin tafiye-tafiye. a wasu daga cikin titunan kasar.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya yi magana kan yadda cire tallafin mai ya shafi mutane da tattalin arzikinsu inda ya ba da labarin yadda lamarin ya shafi wani abokinsa.
Jihar Legas
Samu kari