Jihar Legas
Shugaban kamfanin BUA, Abdulsamad Rabiu ya yi magana kan salon mulkin Bola Tinubu inda ya ce tsare-tsarensa suna kan hanya duk da matsin da ake ciki.
Duba da halin kunci da aka sake shiga musamman a wannan lokaci na bukukuwan karshen shekara, Matatar man Aliko Dangote ta sake rage farashin mai.
Bayan lika banar 'Jesus ba Allah ba ne' da aka yi ta ce-ce-ku-ce, babban masallacin Lekki da ke jihar Lagos ya cire takardar tare da ba al'umma hakuri.
Wata bana da aka sa a Masallacin Lekki jihar Legas, mai ɗauke da saƙon Jesus watau Yesu da kirista ke bautawa ba Allah ba ne ta haifar da zazzafar mahawara.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya isa birnin Legas bayan kammala gabatar da kasafin kudin shekarar 2025 a gaban majalisar tarayya. Tinubu zai yi hutu a Legas.
Rundunar 'yan sandan Najeriya a jihar Legas ta ki karbar tayin cin hancin da wasu masu aikata laiffuka suka yi mata. 'Yan sandan sun cafke wadanda ake zargin.
Dan gwagwarmayar kafa kasar Yarbawa, Sunday Adeyemo ya bukaci Bola Tinubu ya ja kunnen mataimakinsa, Kashim Shettima kan sukar Kemi Badenoch da ke Burtaniya.
Wani malamin addinin Kirista, Fasto Isaac Ayo Olawuyi ya bukaci ba Musulmi damar mulkin jihar Lagos bayan Kiristoci sun shafe shekaru 12 suna mulki zuwa 2027.
Shugaban kasar Jamus, Frank-Walter Steinmeier a shirya muhimman abubuwa a kasar nan. Ya sauka a fadar shugaban kasa inda zai gana da Tinubu da shugaban ECOWAS.
Jihar Legas
Samu kari