Jihar Legas
Rahotanni sun bayyana cewa jami'an tsaron farin kaya na DSS sun ci karo da miyagun makamai da alburusai a ofishin tsohon shugaban majalisar jihar Legas.
Atiku Abubakar ya zargi shugaba Bola Tinubu da kokarin sauya shugabancin majalisar Legas da karfin mulki. Atiku ya yi tir da mamayar majalisar Legas.
Ƴan Majalisa da ma'aikata sun ɓarke da zanga zanga a zauren majalisar dokokin jihar Legas, sun bayyana goyon bayansu ga Hon. Mojisola Meranda a zaman yau Litinin.
Jami’an hukumar DSS da na rundunar 'yan sanda sun mamaye zauren majalisar dokokin jihar Legas, inda suka rufe ofisoshin kakakin majalisar da wasu shugabanni.
Rahotanni da muke samu sun ce tsohuwar Jakadiyar Najeriya a Trinidad da Tobago, Ambasada Nne Furo Kurubo, a jihar Lagos tana da shekara 84 a duniya.
An tabbatar da cewa wasu yan daba sun kai wa tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa a AAC, Omoyele Sowore, hari a Lagos yayin gasar tsere da ake yi a jihar.
Mai girma shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya mika sakon ta'aziyya bisa rasuwar jagoran ƙungiyar yarbawa ta ƙasa watau Afenifere, Ayodele Adebanjo.
Jagoran kungiyar yarbawa watau Afenifere, Ayodele Ayobanjo ya mutu da safiyar yau Juma'a, 14 ga watan Fabrairu, 2025 a gidansa da ke Lekki a jihar Legas.
Kamfanin man Najeriya na NNPCL ya rage farashin man fetur a wasu yankunan jihar Legas. Hakan na zuwa ne bayan Matatar Dangote da MRS sun rage farashin mai.
Jihar Legas
Samu kari