Jihar Legas
Rahotanni sun tabbatar da rasuwar tsohon ɗan majalisar jihar Legas, Hon. Victor Akande, ya rasu bayan haɗarin mota da ya faru a Ojo makon da ya gabata.
Jarumin Nollywood, Don Richard ya nemi taimako bayan ya sayar da mota don jinya, matarsa ta gudu. An roƙi 'yan Najeriya su taimaka masa da N30m don ya yi magani.
Mambobin APC sun gudanar da zanga zangar lumana a zauren Majalisar Dokokin jihar Legas, sun buƙaci a sauke shugaban jam'iyya na jihar, Cornelius Ojelabi.
Rahotanni sun tabbatar da cewa Alhaji Aliko Dangote ya yi murabus daga shugabancin kamfaninsa na sashen siminti domin mayar da hankali wani bangare.
Mai shari’a a wat kotu da ke jihar Lagos ya umarci ’yan sanda da suka ci zarafin masu zanga-zanga duk da ’yancinsu na taro da su biya diyyar N10m ga matasan.
Fitaccen dan TikTok ɗin nan, Habeeb Hamzat wanda aka fi sani da Peller ya ba da labarin dalilinsa na canza addini daga Musulunci zuwa Kiristanci.
Shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Dangote ya bayyana cewa matatar mansa tana fuskantar kalubale daga wajen 'yan kasuwar mai na kasashen waje.
Mai martaba sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi da gwamnonin jihohin Arewa 3 na cikin manyan bakin taron makarantar Al-Faidiyyah da za a yi a Legas.
Fasto Tunde Bakare ya ce dole sai an yi juyin juya hali kafin a samu sauyi a Najeriya. Ya ce dole a sauya dabi'a da kafin Najeriya ta gyaru da halin da take ciki.
Jihar Legas
Samu kari