Jihar Legas
Shugaban cocin RCCG, Pastor Adeboye ya ce zai mutu ranar Lahadi bayan ibada, ya ci sakwara, ya kuma bukaci Kiristoci su dage wajen neman hakkinsu da yaƙar zalunci.
Tsohon sufeton 'yan sanda da ya yi kwamishina a Legas ya bayyana cewa 'yan sanda sun taba kama shi ba su san shi ba ne. MD Abubakar ya ce ya musu afuwa.
Rikici ya ɓarke tsakanin kungiyar da ke kula da turakun sadarwa da masu dakon mai da gas, direbobi sun dakatar da kai dizal zuwa tashohin sadarwa 16,000 a jihohi 3.
SEREC ta ce Najeriya na fuskantar barazanar rasa haraji da zuba jari na N1.6tn saboda durkushewar tashoshin ruwa da rashin ingantattun hanyoyin sufuri.
Gobara a tashar wutar lantarki ta Egbin ta lalata na’urar TCN mai 150MVA a Legas, wanda ya haddasa karancin wuta a Ikorodu, Sagamu da Maryland da sauransu.
Kamfanin mai na ƙasa watau NNPCL ya sauke farashin man fetur a gidajen mansa da ke Legas da Abuja kwanaki biyu bayan ƙarin da ya yi a biranen biyu.
Hatsarin tirela a hanyar Lambata-Lapai da ke jihar Neja ya hallaka mutane 22 yayin da 20 suka jikkata. FRSC ta danganta hakan da gudun wuce sa a.
A labarin nan, za a ji cewa Salihu Tanko Yakasai, hadimin tsohon shugaban APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje ya soki salon mulkin da Tinubu ya dauka.
Rahotanni daga gidajen man NNPCL da ke jihar Legas da Abuja sun nuna cewa an samu ƙari a farashin kowace lita ɗaya ta man fetur yau Litinin, 4 ga watan Agusta.
Jihar Legas
Samu kari