Jihar Legas
Hadimin tsohon shugaban APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje, Salihu Tanko Yakasai ya yi korafi yayin da matar shugaban kasa, Remi Tinubu za ta bude kamfani a Legas.
A labarin nan, za a ji yadda matatar mai ta Dangote ta jawo ƙaruwar aezikinsa, ana hasashen zai zama ɗan Afrika na farko da dukiyarsa za ta kai $30bn.
A labarin nan, za a ji yadda hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta ƙasa, EFCC ta sanar da jama'a cewa tana neman Abdullahi Bashir Haske ruwa a jallo.
Gwamnan Neja, Umaru Bago ya ce za su daina kai shanu Legas, Ogu da wasu jihohin Kudu domin samun riba mai yawa da habaka tattalin arzikin jiharsa da kasa baki daya.
A labarin nan, za a ji yadda hukumar NDLEA ta samu nasarar wargatsa wasu dillalan miyagun kwayoyi a Najeriya, har sun samu zama gidan kaso na shekaru.
Shahararren attajiri a Najeriya, Femi Otedola ya rubuta littafi musamman kan rayuwarsa inda ya bayyana irin ƙalubalen da ya fuskanta tun daga makarantar firamare.
Jam'iyyar APC reshen jihar Legas ta bayyana cewa yan Najeriya sun yi magana da bababr murya a zabukan cien gurbin da aka kammala a jihohi 13 ranar Asabar.
Yan Najeriya sun fara sayen litar fetur a kasa da N900 kwanaki kadan bayan Dangote ya yi wa yan kasuwa rangwamen N30 a rumbunan ajiya, NPCL ya bi sahu.
An tabbatar da rasuwar daya daga cikin fitattun jaruman Nollywood a Najeriya , Cif Kanran, wanda ya koma ga mahaliccinsa da safiyar ranar Juma'a, 15 ga Agusta.
Jihar Legas
Samu kari