Jihar Legas
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi muhimmin kira ga 'yan Najeriya. Shugaba Tinubu ya bukaci 'yan Najeriya su daina yin kalamai marasa kyau a kan kasar.
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya ce Najeriya ba za ta rushe a hannunsa ba, ya yi magana ne yayin bude cibiyar al'adu a Legas. Sanusi II ya halarci taron.
Gobara da ta tashi a kasuwar Bariga da ke jihar Legas ta jawo asarar miliyoyin Naira a safiyar ranar Laraba. Hukumar LASEMA ta ce shaguna 26 suka kone.
Yayin da yajin aikin PENGASSAN ya shiga rana ta biyu, gidajen mai sun rufe a fadin Najeriya, an samu dogayen layuka, sannan wutar lantarki ta fadi kasa da 3,500MW.
Kungiyar ma’aikatan man fetur, PENGASSAN, ta rufe matatar man Dangote tare da ayyana yajin aikin kasa baki daya bayan sallamar ma’aikata 800 ƴan Najeriya.
Fitacciyar mai amfani da kafafen sada zumuntar nan watau Mandy Kiss ta bayyana cewa ikirarin da ta yi na shirya kwanciya da maza 100 wasa ne, ba dagaske take ba.
Hukumar NiMet ta yi hasashen ruwan sama da iska mai karfi a fadin kasar nan, tare da gargadin cewa akwai yiwuwar ambaliyar ruwa a Legas, Ogun, da Oyo.
Fitacciyar jaruma mai amfani da kafafen sada zumunta, Mandy Kiss ta bayyana shirinta na kafa tarihin kwanciya da maza 100 cikin sa'o'i 24 domin shiga kundin bajinta.
Wasu mata hudu 'yan siyasa, da aka zabe su a mukamai daban daban a Legas sun rasu cikin kwanaki 57 kacal bayan rantsar da su, APC ta karyata zargin siyasa a ciki.
Jihar Legas
Samu kari