Jihar Legas
A labarin nan, za a ji yadda Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya zayyano halayen 'dansa, Seyi Tinubu yayin da ya ke cika shekaru 40 da haihuwa.
An kama mutane biyu; Mahmud Nasidi da Yahaya Nasidi, da dala miliyan $6.1 a filin jirgin sama MMA2 Legas. An mika su ga EFCC bayan sun kasa bayyana kudin.
Jami'an Tsaron filin jirgin sama na Murtala Muhammed da ke jihar Legas sun cafke wasu matasa dauke da kudi tsaba, sama da Dalar Amurka biliyan 6.1.
Al'umma a jihar Lagos sun shiga jimami bayan sanar da rasuwar tsohon jakadan Najeriya a Birtaniya, Dr Christopher Kolade wanda ya rasu yana da shekaru 92 da haihuwa.
‘Yan bindiga sun sace Ladi Abel, matar jami’in NIS, a hanyar Badagry–Mile 2, sun nemi kudin fansa N7m, daga baya suka hakura a N3m; ’yan sanda sun fara bincike.
Alhaji Aliko Dangote ya sanar da rage farashin gas na girki a fadin Najeriya. Dangote ya dawo sayar da gas N760 daga N810, an samu ragin N190 a Najeriya.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya kammala ziyarar da ya je yi a jihar Legas. Shugaban kasa ya tattaro kayansa ya dawo babban birnin tarayya Abuja.
Imisi ta lashe BBNaija zango na 10 da 42.8% na kuri’u, ta tafi da kyautar Naira miliyan 150, mafi girma a tarihin shirin, bayan makonni 10 ana fafatawa.
Farashin gas ɗin girki ya tashi zuwa ₦25,000 bayan ƙarancin kayayyaki sakamakon yajin aikin PENGASSAN, yayin da Dangote da NLNG ke ƙoƙarin ƙara samar da LPG.
Jihar Legas
Samu kari