Labarin Sojojin Najeriya
Tsohon hafsan tsaron Najeriya, Admiral Ola Sa'ad Ibrahim ya tafka babban rashi na matarsa mai suna Aminat Dupe Ibrahim a daren jiya Talata 5 ga watan Nuwambar 2024.
Fadar shugaban kasa, ta sanar da rasuwar babban hafsan sojojin kasan Najeriya, Janar Taoreed Lagbaja. Shugaba Bola Tinubu ya aika sakon gaggawa ga al'umma.
Rahotanni sun bayyana cewa 'yan ta'adda sun kwashi kashinsu a kauyen Kinashe, gundumar Bashar da ke jihar Filto yayin da sojoji suka kashe Kachalla Saleh.
Rundunar sojin saman Nigeriya ta kashe yan ta'addar ISWAP 50 a Borno. An kashe jagoran ISWAP Bashir Dauda da wasu yan ta'adda 49 da lalata musu abinci.
Rikici ya barke tsakanin wani jami'in soja da 'yan sanda a jihar Nasarawa. An samu asarar rayukan mutum biyo bayan barkewar rikicin a ranar Lahadi.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya yi magana kan matsalar rashin tsaro a Arewacin Najeriya. Ya ce nan ba da jimawa ba za ta zama tarihia yankin.
Rundunar sojojin Najeriya ta ce dakarunta sun yi nasarar kama wani jagoran ƴan bindiga, Abubakar Ibrahim wanda aka fi sani da Habu Dogo a jihar Sakkwato.
Bayan naɗin da shugabn ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya masa, sabon hafsan sojojin ƙasa na rikon kwarya, Manjo Janar Olufemi Oluyede ya shiga ofis a DHQ.
Sanata ya bukaci a ba mutane damar mallakar bindiga domin kare kansu daga sharrin yan bindiga a Najeriya. Sanata Ned Nwoko ya ce mallakar makami na da kyau.
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari