Labaran Duniya
A Indonesia, jirgin ruwa ya kama da wuta yayin da yake tafiya daga tsibirin Talaud zuwa Manado, an ceto mutum 568, uku sun mutu, ciki har da mace mai juna biyu.
Na kusa da Abdullahi Ganduje ya ƙaryata rahotannin da ke yawo cewa an kwantar da tsohon shugaban APC a wani asibiti da ke birnin London a Birtaniya.
Trump ya ce harin da Amurka ta kai Tehran ya lalata cibiyoyin nukiliyar Iran, amma rahotanni sun ce wurare biyu za su iya dawowa aiki cikin watanni biyu.
Yarima Al-Waleed bin Khaled na kasar Saudiyya ya rasu bayan shekaru 20 cikin dogon suma da ya faru bayan hatsarin mota a London da ke ƙasar Birtaniya.
Mutum 54 sun mutu cikin sa’o’i 24 a Pakistan sakamakon ruwan sama mai ƙarfi da ya haddasa ambaliya, rushewar gidaje, da katsewar wuta a yankunan da abin ya shafa.
Masu bincike daga Hukumar Binciken Hadurran Jiragen Sama ta Indiya (AAIB) sun gano abin da matukan jirgin Air India da ya yi hatsari suka faɗa wa juna.
Trump ya nuna goyon baya ga harin Isra’ila kan Iran idan ta ci gaba da shirinta na nukiliya, sai dai yana son a warware matsalar ta diflomasiyya.
Hukumomin bincike a India sun nuna cewa katse hanyar tafiyar mai daga tanki zuwa injuna ne ya haddasa mummunan hatsarin jirgin kamfanin Air India.
Shugaba Trump ya ziyarci Texas don duba ambaliyar da ta kashe mutane 120, zai gana da iyalai da jami’an ceto, yayin da har yanzu ba a gano mutane 160 ba.
Labaran Duniya
Samu kari