Labaran Duniya
Masarautar Saudiyya ta tabbatar da cewa an kwantar da Sarki Salman a wani asibiti na musamman a birnin Riyadh, ta ce za a yi masa wasu gwaje-gwajen lafiya.
Kotun Koriya ta Kudu ta yanke wa tsohon Shugaba Yoon Suk Yeol hukuncin shekaru 5 a gidan yari kan zargin dakile bincike da sanya dokar ta-ɓaci a Janairu 2026.
Masu fasfo ɗin Najeriya na iya ziyartar ƙasashe 45 ba tare da bizar gaba-daya ba, ciki har da Ghana, Kenya, da Rwanda, a cewar rahoton Visaindex na Janairu 2026.
Bill Gates ya tura dala biliyan $7.88 ga gidauniyar Melinda; matakin na daga cikin yarjejeniyar sakin su na dala biliyan $12.5 don tallafawa ayyukan mata a duniya.
Shugaban juyin juya hali na kasar Iran, Ayatollah Ali Khamenei, ya aika da sakon gargadi da Shugaba Donald Trump na Amurka. Ya ce zai fadi kasa warwas.
Kotu a Malaysia ta yanke wa ɗan Najeriya, Emeka Augustine, hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan ya jefa jikansa daga bene mai hawa uku ya mutu a shekarar 2020 a yau.
Kasar Amurka ta ayyana kungiyoyi da dama a jerin wadanda take da famuwa da su kan take yancin addini a duniya, mun tattaro guda takwas na nahiyar Afirka.
Kasar Saudiyya ta kai jerin hare hare wasu yankuna na kasar Yemen bayan kai farmaki kan wani jirgin ruwa dauke da makamai da ya fito daga kasar UAE.
Sojan da ya zama shugaban kasa bayan juyin mulki a kasar Guinea a 2021, Mamady Doumbouya ya lashe zaben shugaban kasar da ya shirya a 2025 da mafi yawan kuri'a.
Labaran Duniya
Samu kari