Labaran Duniya
Iran ta tura IRGC, ta yanke intanet, sannan ta kafa majalisar shugabanci bayan kisan Khamenei yau 1 ga Maris, 2026. Ana zaman makokin kwanaki 40 a faɗin ƙasar yanzu.
Iran na neman magajin Khamenei tsakanin Mojtaba Khamenei, Alireza Arafi, da Mirbagheri. Majalisar kwararru za ta zaɓi sabon jagora cikin gaggawa.
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta fitar da gargadin tsaro ga ’yan Najeriya mazauna Iran da kasashen Gulf bayan hare-haren Amurka da Isra’ila kan Iran.
Amurka da Isra'ila sun kai hare-hare kan kasar Iran. Hare-haren sun shafi birnin Tehran da wasu birane a Iran. Ayatollah Ali Khamenei ya tsira a hare-haren.
Gwamnatin kasar Rasha ta yi Allah wadai da farmakin da Amurka da Isra'ila suka fara kaiwa Iran, tana mai cewa hakan babbar kasada ce da ka iya jawo barkewar rikici.
Rahotanni sun nuna cewa jirgin sama na dakon kaya da ya dauko takardun kudi ya fado a kusa da babban birnin Bolivia, an tabbatar da mutuwar mutane 20.
Iran ta kai wa sansanonin Amurka hari a UAE, Qatar, Bahrain, da Kuwait. An kashe mayaka 2 a Iraki yayin da ake fargabar yaƙin duniya zai iya barkewa.
Kasar Israila ta kai hare-hare kan Iran ta sama. Iran ta mayar da martanin cewa za ta kai harin ramuwar gayya mai zafi. Harin na zuwa ne yayin da ake tattaunawa.
Kasar Pakistan ta bayyana cewa ta fara yaki kai tsaye da gwamnatin Taliban a Afghanistan. Ta jikkata mutane a wasu hare-haren bam da ta kai Kabul.
Labaran Duniya
Samu kari