Labaran Duniya
Wata kotu a Ingila ta daure dan Najeriya na watanni 16 a gida yari kan amfani da sunan mace wajen yin aiki a wani asibiti, ta kuma ci tarar mutumin makudan kudi
Tsohon shugaban Faransa Nicolas Sarkozy ya shiga gidan yari bayan an kama shi da laifin karbar kudin kamfen daga Gaddafi, amma ya ce gaskiya za ta bayyana.
Fitaccen jarumin Bollywood, Asrani, ya rasu yana da shekara 84 bayan fama da matsalar numfashi. An fi saninsa da rawarsa ta “fursna” a fim din Sholay.
Rahotanni sun nuna cewa jirgin ya kauce wa titinsa ne yayin da yake kokarin sauka a filin jirgin Hong Kong, in da ya turmushe wata motar sintiri kafin ya fada teku.
Fitacciyar jarumar Hollywood, Diane Keaton, ta rasu tana da shekara 79 a California. Ta fito a fina finai da dama ciki har da Annie Hall da ta lashe kyautar Oscar.
Yayin da yarjejeniyar tsagaita wuta ta fara aiki yau Juma'a, an ga al'ummar Falasdinu sun fara kokarim komawa gidajensu da ke Arewacin Gaza duk da an lalata su.
Kasashe bakwai ciki har da Kenya, UAE, da Afirka ta Kudu sun sauƙaƙa wa ’yan Najeriya samun visa, suna ƙarfafa karatu, kasuwanci, da yawon buɗe ido.
Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta bayyana cewa cutar Chikungunyana kara yaduwa a wasu kasashe duk da an samu saukin yaduwarta a wasu yankunan duniya.
Shugaba Donald Trump na Amurka da Firayim Ministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu sun bayyana shirin zaman lafiya mai matakai 20 a Fadar White House.
Labaran Duniya
Samu kari