Labaran Duniya
Fadar White House ta tabbatar da cewa shugaban kasa, Donald Trump ya shirya halartar taron karbar dakarun sojojin Amurka shida da Iran ya yi ajalinsu a Kuwait.
Rahotanni sun tabbatar da cewa an tattauna ta waya tsakanin Shugaba Vladimir Putin da takwaransa na Iran kan yakin da ke faruwa a Gabas ta Tsakiya.
Firaminiatan Qatar, Mohammed bin Abdulrahman bin Jassim Al Thani, da Ministan Harkokin Wajen Iran, Abbas Araghchi sun yi magana ta waya jan hare-haren kasar.
Mayakan kungiyar Hezbollah sun yi arangama da dakarun sojojin kasar Isra'ila. Fadan da aka gwabza ya jawo an raunata wasu sojojin Isra'ila ciki har da dan Minista.
Shugaban Amurka, Donald J. Trump ya bayyana cewa mika wuya ba tare da sanya wasu sharudda ba ne kadai za su iya ceton kasar Iran da yaki da Amurka.
Rundunar sojojin Iran sun yi ikirarin kai hari kan wani jirgin yakik Amurka da na Isra'ila, alsun ci gaba da kai hare-hare yayin da aka shiga rana ta bakwai.
Iran ta harba makamai masu linzami zuwa birnin Tel-Aviv na kasar Isra'ila. Makaman da aka harba sun haifar da fashe-fashe a birnin yayin da ake ci gaba da yaki.
Kasar Isra'ila ta fito ta yi magana kan kisan da ta yi wa jagoran juyin juya hali na Jamhuriyar Musulunci ta Iran, Ayatollah Ali Khamenei. Ta kare kanta daga zargi.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa ya zama wajibi ya shiga cikin wadanda za su yanke hukuncin karshe kan wanda zai gaji Ayatollahi Khamenei.
Labaran Duniya
Samu kari