Labaran Duniya
Bincike ya nuna gaskiya game da rahoton kisan Iddo Netanyahu da raunata Ben-Gvir ƙarya. An gano cewa bidiyon da ake yaɗawa na gobara ne a Amurka, ba harin Iran ba.
Kasar Spain ta yi Allah wadai da hare-haren Isra'ila da Amurka kan kasar Iran. Yayin da ake ci gaba da yakin, Spain ta janye jakadanta daga kasar Isra'ila.
Shugaban Turkiyya, Recep Tayyip Erdogan ya ce idan ba a dauki matakin shawo kan yakik Iran da Amurka/Isra'ila ba, zai bazu a yankin Gabas ta Tsakiya.
Rundunar IRGC ta kasar Iran ta ba da sanarwar cewa ta kaddamar da hari mafi zafi kan Isra'ila tun farkon fara yaki. Ta bayyana cewa an kwashe sa'o'i ana kai hari.
'Yan sandan kasar Birtaniya sun haramta zanga-zangar Al-Quds da ke goyon bayan Iran, suna bayyanawa game da barazanar rikici da ke tasowa a London.
Sojojin Isra'ila sun kashe limamin cocin Katolika, Pierre al-Rahi, a Lebanon. Fafaroma ya nuna alhini yayin da asarar rayukan fararen hula ke ƙaruwa.
Iran ta daki Tel Aviv da makaman linzami, mutane 2 sun mutu. Hezbollah ta daki makarantar yara yayin da Netanyahu ya lashi takobin kawo karshen mulkin Iran.
Amurka ta lashi takobin kaddamar da mugayen hare-haren da Iran ba ta taba gani ba a yau. Iran daita ƙi yarda da batun tsagaita wuta yayin da asarar rayuka ke ƙaruwa
Shugaban Majalisar tarayyar Turai, Antonio Costa ya bayyana bisa abubuwan da ke faruwa a kasuwar duniya, Rasha ta fi amfana da yakin Iran, Amurka da Isra'ila.
Labaran Duniya
Samu kari