Labaran Duniya
Gwamna Inuwa Yahaya ya kulla yarjejeniyar zuba jari da tawagar TUCAD ta ƙasar Tunisia kan wasu muhimman fannoni, ciki har da ruwa, makamashi da sufuri a Jihar Gombe.
Erdogan ya naɗa Akin Gurlek a matsayin Ministan Shari'a, matakin da ya janyo dambe a majalisar Turkiyya da kuma fushin jam'iyyar adawa a ranar 11 ga Fabrairu, 2026.
Mutum 2 sun tsira bayan ƙaramin jirgi ya faɗa kan motoci a Georgia. Matuƙin ya yi ban kwana da iyalinsa kafin sauƙar gaggawa a ranar 9 ga Fabrairu, 2026.
Ministan harkokin noma na Najeriya, Sanata Abubakar Kyari ya lashe zaben shugaban majalisar gudanarwa na hukumar IFAD ta Majalisar dinkin duniya.
Sarkin Saudiyya, Sarki Salman bin Abdulaziz, ya bayar da umarnin gudanar da sallar roƙon ruwa a duk faɗin ƙasar ranar Alhamis 12 ga Fabrairu, 2026.
Saudiyya ta yi kiran duban watan Ramadan na 2026 a ranar 17 ga Fabrairu. Idan an ga wata za a fara azumi ranar 18 ga Fabrairu, in ba a gani ba sai ranar 19 ga watan.
Akalla mutane 51 ne ake fargabar sun mutu ko sun bace a tekun Libiya bayan jirgin ruwa da suke tafiya a cikinsa ya yi hatsari. 'Yan Najeriya 2 sun tsira.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya yi tsokaci kan batun shiga aljanna. Donald Trump ya bayyana cewa ya yi abubuwa da yake ganin za su sanya ya samu damar shiga.
Iran ta yi barazanar kai wa sansanonin Amurka hari idan aka kawo mata farmaki. Minista Araghchi ya bayyana tattaunawar nukiliya a Oman a matsayin kyakkyawan farawa.
Labaran Duniya
Samu kari