Labaran Duniya
Wasu sanatoci na jam'iyyar Democrats a kasar Amurka sun bukaci a gudanar da bincike kan wani hari da ake zargin dakarun sojojin kasar sun kai a Iran.
Mayakan kungiyar Hezbollah da ke kasar Lebanon sun yi wa dakarun sojojin Isra'ila kwanton bauna yayin da ake ci gaba da fada. Sun lalata kayan aikinsu.
Babban basarake, Oluwo na Iwo, Oba Abdulrosheed Akanbi, ya aika da sako ga sabon jagoran addinin kasar Iran, Mojtaba Khamenei, biyo bayan nadin da aka yi masa.
Kasar China ta gargadi kasashen Amurka da Isra'ila kan kai farmaki kan sabon jagoran addinin Iran, Mojtaba Khamenei, ta ce lamari na ja cikin gida.
Amurka ta nuna damuwa kan wasu hare-hare da Isra'ila ta kai kan kasar Iran. Hare-haren sun jawo alakar manyan kawayen guda biyu na iya samun matsala.
Hezbollah ta kakkabo jirgin Isra'ila a Lebanon. Yara 180 sun mutu a harin makarantar Iran yayin da asarar rayuka ke ƙaruwa sosai da yakin ya shiga rana ta 10.
Mojtaba Khamenei ya zama sabon Babban Jagoran addini na kasar Iran. Nadin sa sako ne ga Trump cewa Iran ta zabi yaki da daukar fansa maimakon mika wuya.
Majalisar Kwararru ta Iran ta tabbatar da cewa ta kada kuri'a kan wanda zai gaji kujerar jagoran addinin kasar bayan rasuwar Ayatollah Ali Khamenei a harin Amurka.
Sakataren Majalisar tsaron Iran, Ali Larijani ya bayyana cewa Amurka ta yi tsammani za ta ci banza ne a lokaci guda ta gama da Iran amma sai ta ga akasin haka.
Labaran Duniya
Samu kari