Kwankwasiyya
Kungiyar lauyoyi ta kasa NBA ta yi martani ga Abba Kabir Yusuf kan hana hirar siyasa kai tsaye a radiyo a jihar Kano. NBA ta ce hukumar NBC ce ke da hurumin hakan.
Bayan NNPP ta rasa manyan jiga-jiganta zuwa APC, shugaban jam'iyyar a kasa, Dr. Agbo Gilbert Major, ya ce Rabi’u Kwankwaso ba ɗan jam’iyyar ba ne tun 2023.
'Yan majalisar NNPP guda biyu sun sauya sheka zuwa jam'iyyar APC a zauren majalisar. Hakan na zuwa ne bayan Kwankwaso ya gargadi masu sauya sheka zuwa APC.
Sanata Barau Jibrin ya karbi tsofaffin kansilolin jihar Kano da suka fito daga Sumaila zuwa APC. Sanata Kawu Sumaila ne ya jagorance su komawa APC a Abuja.
Sanata Barau Jibrin ya karbi shugabannin matan jam'iyyar NNPP zuwa APC. Matan sun ce rashin adalci da rikicin tafiyar Kwanwkasiyya ne ya sanya su sauya sheka.
Maganar da jagoran NNPP na ƙasa, Rabiu Kwankwaso ya yi kan masu barin Kwankwasiyya ba ta yi wa tsagin Major Agɓo daɗi ba, ya maida masa da martani.
Jam'iyyar NNPP mai mulki a jihar Kano ta rasa daya daga cikin mambobonta a majalisar dokokin jihar. Ya bayyana cewa rikicin jam'iyyar ya sanya ya fice daga cikinta.
Tsohon dan takarar gwamna na NNPP a Ondo, Hon. Olugbenga Edema, ya fice daga jam’iyyar saboda rashin gaskiya da rikice-rikicen cikin gida da cin amana.
Za a ji labari cewa a lokacin da ake tunanin Rabiu Musa Kwankwaso zai bar NNPP, Madugu ya cigaba da yi wa APC illa a Kano. A jiya ne wasu 'yan APC suka bi NNPP.
Kwankwasiyya
Samu kari