Kwankwasiyya
Abdullahi Ganduje ya ce APC za ta karɓi Rabi'u Musa Kwankwaso idan ya dawo, yana mai cewa za su taimaka masa domin kar siyasarsa ta mutu murus a inda yake.
Shugaban APC a Kano, Abdullahi Abbas, ya zargi gwamnatin jihar da yaudarar jama'a, ya ce dole APC ta dawo mulki a zabe mai zuwa ta kowane irin hali.
Rikicin cikin gida a NNPP ya kara ta’azzara a Kano, inda manyan jiga-jigan jam'iyyar suka rabu da Kwankwaso, ciki har da Alhassan Rurum da Madakin Gini.
Karamin ministan gidaje da raya birane, Yusuf Abdullahi Ata, ya bayyana cewa ba su maraba da Rabiu Musa Kwankwaso a jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya.
Hakeem Baba-Ahmed ya shawarci Peter Obi da Rabi'u Kwankwaso su janye daga takara a 2027, ya ce su da Tinubu da Atiku su bar wa matasa jagorancin Najeriya.
Majalisar dokokin jihar Kano ta amince da kudirin kafa da hukumar samar da wutar lantarki da za ta amfani jihohin Arewa da suka hada da Kano, Katsina da Jigawa.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya jaddada goyon baya da biyayya ga Sanata Rabiu Musa Kwankwaso. Abba ya ce duk inda Kwankwaso ya nufa yana bin shi a baya.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya karyata zargin da Dr Abdullahi Baffa Bichi ya yi na cewa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso na karbar 2bn a kudin Kano duk wata.
Jam'iyyar APC ta sake samun ƙarfi bayan tsohon na hannun daman Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya sauya sheka tare da wasu tsofaffin mambobin PDP a Kano.
Kwankwasiyya
Samu kari