Kwankwasiyya
A labarin nan, za a ji cewa rahotanni daga Abuja sun ce Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya fara tayin kujerar mataimakin shugaban kasa ga Rabi'u Musa Kwankwaso.
A labarin nan, za a ji cewa Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya kawo karshen hatsaniya da ta barke a tsakanin Hon. Tijjani AbdulKadir Jobe da Sanusi Bature.
A labarin nan, za a ji yadda sabuwar rigima ta ɓalle a tsakanin Dan majalisar tarayyar Kano, AbdulKadir Jobe da hadimin gwamna Abba Kabir Yusuf, Sanusi Bature.
Dan takarar shugaban ƙasa a zaben 2023, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ya koma gida jihar Kano domin yin idin babbar sallah, a jiya Laraba, 4 ga watan Yuni.
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau Jibrin, ya yinmaraba da wasu mambobin tafiyar Kwankwasiyya da suka koma jam'iyyar APC a jihar Kano.
Hon. Garzali Musa Muhammad da aka sani da Obasanjo ya koma tafiyar Kwankwasiyya bayan an masa asiri ya rabu da Rabiu Kwankwaso da NNPP a jihar Kano.
Sanata Barau Jibrin ya karbi wasu 'yan NNPP zuwa APC daga Kano ta Arewa a majalisar dattawa. 'Yan NNPP sun ce sun koma APC ne saboda rikicin Kwankwasiyya.
Primate Ayodele ya gargaɗi mai martaba sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II, ya bukaci a bi a hankali sannan ya yi taka tsan-tsan da abin da yake sha.
Mai magana da yawun tsagin NNPP da ke yi wa Kwankwaso biyayya, Ladipo Johnson ya ce Sanata Rabiu Kwankwaso zai fi amfani wa Bola Tinubu a kan Ganduje.
Kwankwasiyya
Samu kari