Kwankwasiyya
Dan kwamitin amintattu na NNPP, Buba Galadima ya ce shi da Kwankwaso ba za su shiga hadakar su Atiku a ADC ba, ya ce kowa ya kafa jam'iyyarsa kawai.
Jam'iyyar NNPP karƙashin jagorancin Dr. Major Agbor ta bayyana cewa Rabiu Kwa kwaso ba zai sake samun damae takarar shugaban ƙasa a zaɓen 2027 a inuwarta ba.
Gwamna Abba Yusuf ya naɗa ƙarin manyan masu taimaka masa na musamman guda 19 don ƙarfafa shugabanci tare da fatan za su ba da gudunmawa ga ci gaban Kano.
Buba Galadima ya ce duk da cewa wasu jam'iyyu kamar PDP, APC da ADC na neman hada kai da Rabiu Kwankwaso amma yana nan a NNPP har sai lokaci ya yi.
Wasu 'yan jam'iyyar APC a Kano sun bukaci shugaban jam'iyyar APC na jihar, Abdullahi Abbas ya sauka bayan murabsu din Ganduje. APC ta zargi NNPP da hannu a rikicin.
Shugaban jam'iyyar NNPP na Kano, Alhaji Hashimu Dungurawa ya bayyana cewa babu wani shiri da Kwankwaso ke yi na komawa APC, jita jita ce kawai ake.yaɗawa.
Wani jigo a Kwankwasiyya, Yusuf Sharaɗa ya bayyana cewa APC na nemam jawo kwankwaso ne ba don komai ba sai don ta samu nasarar lashe Kano a zaben 2027.
Mai magana da yawun NNPP na ƙasa ya bayyana cewa akwao ƴan APC da dama da ke son ganin Tinubu ya ɗauki Kwankwaso a matsayin abokin takara a zaɓen 2027.
Sakataren yada labaran APC na kasa, Felix Morka ya ce Rabiu Kwankwaso zai iya shiga APC ya yi aiki tare da Bola Tinubu kuma sun bude masa kofar hakan.
Kwankwasiyya
Samu kari