Kwankwasiyya
Jagoran NNPP, Sanata Rabiu Kwankwaso ya karbi dan takarar gwamnan Kogi, Dr Sam Omale daga YPP zuwa NNPP. 'Yan Kwankwasiyya sun yi murna da sauya shekara.
Babban jigo a jam'iyyar APC, Sam Nkiri ya yi kira ga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da ya shawo kan Rabiu Musa Kwankwaso domin karfafa nasararsa a 2027.
Tsagin jam'iyyar NNPP ya bayyana cewa ba ya tare da Rabiu Musa Kwankwaso kan maganar shiga jam'iyyar APC. NNPP ta ce ta riga ta kori Kwankwaso da Kwankwasiyya.
Jagoran NNPP na kasa kuma dan takarar shugaban kasa a zaben 2023, Rabiu Musa Kwankwaso ya gana da wakilan al'umma daga karamar hukumar Bebeji a Kano.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya amince da sauya sunan ma'aikatar mata domin cire kalmar nakasassu da mayr gurbinta da masu bukata ta musamman.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya yi maganar da ke nuna yiwuwar shiga jam'iyyar APC mai mulki. Jama'a da dama sun masa martani ciki har da kwamishinan Ganduje.
A labarin nan, za a ji cewa Sanara Rabi'u Musa Kwankwaso ya bayar da tabbacin yiwuwar koma wa APC idan jam'iyya mai mulki ta cika wasu sharudda ga NNPP.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya kalubalanci tsohon gwmanan jihar, Abdullahi Ganduje ya kawo ayyuka hudu kacal da ya kammala a cikin shekaru takwas na mulkinsa.
Sanata Barau Jibrin ya karbi matasan NNPP da Kwankwasiyya da suka fito daga Danbatta zuwa jam'iyyar APC a Abuja. Barau ya ce NNPP ta kusa rushewa a Najeriya
Kwankwasiyya
Samu kari