Kwankwasiyya
Madugun Kwankwasiyya kuma tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya yi kalamai kan masu raina jam'iyyar NNPP, ya ce za su sha mamaki.
Ana ci gaba da tattaunawa kan shirin sauya shekar gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf zuwa jam'iyyar APC. Majiyoyi sun bayyana dalilinsa na barin NNPP.
Jagoran NNPP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya taya Abba Kabir Yusuf murnar cika shekara 63 da haihuwa. Ya fadi mukaman da ya ba Abba Kabir tsawon shekaru.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya ci gaba da shirye-shiryen komawa jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya. An ji mutanen da za su bi shi daga NNPP.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya dage lokacin da ya shirya komawa jam'iyyar APC. Gwamnan ya dage lokacin ne domin ci gaba da wasu shirye-shirye.
Kungiyar masu ba da shawara na musamman ga gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, sun yi matsaya kan siyasar jihar. Sun jaddada biyayyarsu ga Gwamna.
Jagoran siyasar Kwankwasiyya, Rabi’u Musa Kwankwaso ya ce zai sauya sheƙa zuwa wata jam’iyya ne kawai idan aka ba shi tikitin shugaban ƙasa ko mataimaki a 2027.
Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya nuna damuwa kan rikicin siyasar Kano, yana kira ga ’yan siyasa da su dakatar da duk wani abu da ke kara rarrabuwar kai.
Madugun Kwankwasiyya kuma tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, ya yi magana kan batun sauya sheka. Ya ce zai ci gaba da zama a jam'iyyar NNPP.
Kwankwasiyya
Samu kari