Kwankwasiyya
A labarin nan, za a ji yadda Kashim Shetiima ya shige gaba, manyan APC a ciki da wajen Kano suka karbi Gwamna Abba Kabir Yusuf zuwa jam'iyya mai mulki.
Majalisar Shari'a ta kasa a Najeriya ta yi Allah wadai da zargin da Amurka ta yi wa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso. Ta ce babu gaskiya a zargin kisan Kiristoci.
Sanata Ali Ndume ya yi magana game da zargin da wasu 'yan majalisar Amurka ta yi wa Rabiu Kwankwaso. Ndume ya bukaci a tona asirin barayin Najeriya a ketare.
Jam'iyyar NNPP reshen jihar Kano ta bukaci fadar shugaban kasa da ofishin mai ba da shawara kan harkokin tsaro au gaggauta wanke Kwankwaso daga zargin Amurka.
Jam'iyyar NNPP ta nesanta kanta da jagoran Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso. Ta bukaci hukumar DSS ta bincike shi kan zargin da Amurka ke yi masa.
Wasu majiyoyi na ganin saka sunan Rabiu Musa Kwankwaso a kudirin dokar Amurka kan ‘yancin addini zalunci ne ba tare da hujja, suna jaddada zaman lafiya da adalci.
Mahdi Shehu ya bayyana cewa ayyana Rabiu Musa Kwankwaso a matsayin mai tsattsauran ra’ayi wani shiri ne na siyasarsa da zai raunana tasirinsa kafin zaben 2027.
Gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin Abba Kabir Yusuf, ta musanta batun cewa tana shirin hana Rabiu Musa Kwankwaso shigowa cikin garin Kano.
Mataimakin gwamnan jihar Kano, Kwamared Aminu Abdulsalam Gwarzo, ya bukaci a cire sunan Rabiu Musa Kwankwaso a cikin kudirin dokar da aka gabatar a Amurka.
Kwankwasiyya
Samu kari