Kwankwasiyya
Gwamnan Kano, Abba Yusuf, ya rushe ma’aikatar ilimi mai zurfi tare da cire mataimakinsa, Aminu Abdussalam Gwarzo, daga mukamin kwamishina a ma'aikatar.
A labarin nan za a ji cewa Aliyu Sani Madakin Gini da ke wakiltar Dala a majalisar tarayya ya sanar da dalilansa na sauya sheka daga NNPP zuwa APC.
Jam’iyyar NNPP ta rubuta wa Majalisar Dokokin Amurka wasika domin kare ɗan takararta na shugaban ƙasa a 2023, Rabiu Musa Kwankwaso, kan zargin ta’addanci.
A labarin nan, za a ji cewa an fara hasashen dan siyasan da zai maye gurbin Kwamred Aminu AbdulSalam Gwarzo idan aka tsige shi a matsayin mataimakin gwamna.
Jagoran jam'iyyar NNPP a Najeriya Buba Galadima ya ce mutanen Rabiu Kwankwaso sun hada kai da sauran 'yan adawa ne domin an shirya musu makarkashiya a 2027.
Jigo a jam'iyyar NNPP mai adawa a Najeriya ya yi gargadin cewa gwamnatin jam'iyyar APC na iya kai 'yan Najeriya makura. Ya ce za a iya kawar da ita.
Hukumar karbar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano (PCACC), ta kwato motocin gwamnati daga wajen wasu tsofaffin kwamishinoni.
Tsohon hadimin Gwamna Abba Kabir, Hon. Abba Dala ya nuna damuwa kan kashe-kashe da ake yi a Arewacin Najeriya inda ya gargadi sake zaben APC a wani tsohon bidiyo.
Wata kungiya mai suna Kano Peace Coalition Group ta zargi jagoran Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da neman tayar da zaune tsaye a Kano.
Kwankwasiyya
Samu kari