Kwankwasiyya
Tsohon dan takarar shugaban kasa a zaben 2023, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya yi muhimmin kira ga 'yan Najeriya kan zaben shekarar 2027 da ake tunkara.
Manyan jagororin adawa a Najeriya, ciki har da Atiku Abubakar, Peter Obi, da Kwankwaso, sun haɗe a jam'iyyar ADC domin ƙalubalantar APC a zaɓen 2027.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya fice daga NNPP tare da shiga jam'iyyar ADC a hukumance, inda ya karɓi katin mamba a gaban manyan 'yan siyasar Najeriya a Kano.
Boniface Aniebonam, wanda ya kafa jam'iyyar NNPP ya bayyana cewa dama tun da dadewa suka kori Kwankwaso kuma babu wanda zai bi shi zuwa jam'iyyar ADC.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar NNPP, yana mai cewa yana bukatar sabon tsarin siyasa domin kwace mulkin Bola Tinubu.
Yayin da Rabiu Kwankwaso ke shirin shoga ADC, wasu na ganin hadakarsa da Peter Obi za ta kawo sauyi a zaben 2027 da jefa APC cikin matsala mai girma.
Jagoran Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya bayyana matakin barin jam'iyyarsa domin komawa ADC don fuskantar babban zaɓen 2027 a Najeriya.
A labarin nan, sa a ji cewa an samu karin bayani a wasikar da tsohon Mataimakin gwamnan Kano, Aminu AbdulSalam Gwarzo ya aika wa Abba Kabir Yusuf.
Mataimakin Gwamnan jihar Kano, Kwamared Aminu Abdussalam, ya yi murabus daga muƙaminsa a yau Jumma'a biyo bayan matsin lamba da yunƙurin tsige shi.
Kwankwasiyya
Samu kari