Kwankwasiyya
Daga sanar da ficewarsa daga NNPP zuwa ADC, jagoran Kwankwasiyya, Rabiu Musa Kwankwaso ya jawo wa jam'iyyar hadaka karin farin ji a wurin yan Najeriya.
'Yan siyasa da suka hada da nasiru Yusuf Gawuna, Aminu Abdulsalam Gwarzo, Yaya Bauchi Tongo da sauransu sun shiga ADC bayan sauya shekar Rabiu Musa Kwankwaso.
Jam'iyyar NNPP mai adawa ta tausayawa takwararta ta ADC kan rikicin da take fama da shi. Jam'iyyar NNPP ta nuna yatsa ga Sanata Rabiu Musa Kwankwaso.
A labarin nan, za a ji cewa Hon. Adamu Aliyu na APC ya bayyana cewa suna sane da tasirin da Kwankwaso ya ke da shi a siyasar Kano, kuma shakka babu, sun fara shiri.
Tsohon dan takarar shugaban kasa a zaben shekarar 2023, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya gana da tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar.
A labarin nan, za a ji cewa sauya shekar Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya gigita APC lamarin da ya jawo ana kai gwauro ana kai mari domin a kan lamarin.
Wani jigo a jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya, Alwan Hassan ya bayyana damuwa game da asarar da za su yi bayan sauya shekar Rabiu Kwankwaso zuwa ADC.
Tsohon mataimakin gwamnan jihar Kano, Nasiru Yusuf Gawuna, ya fice daga jam'iyyar APC tare da komawa ADC a hukumance domin tunkarar babban zaben 2027.
A labarin nan, da a ji ƙungiyar Kwankwasiyya ta fara magana game da tanadin da Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya zo wa da ADC kwanaki kadan bayan ya rungumi jam'iyyar.
Kwankwasiyya
Samu kari