Kungiyar Izala
Fitaccen malamin addinin musulunci kuma kwamishinan harkokin addinai na jihar Sakkwato, Sheikh Dr. Jabir Sani Maihula ya yi rashi, mahaifinsa ya rasu a Sakkwato.
Shugaban malaman kungiyar Izala na kasa na biyu, Sheikh Dalhatu Abubakar Hakimi ya fita daga APC da siyasa baki daya. Malamin ya sanar da shugaban APC a Bauchi.
Shugaban kungiyar Izalah, Sheikh Sani Yahya Jingir ya nuna alhini kan gobarar da ta tashi a kasuwar Taminus da ke Jos inda ya shawarci gwamnati da masu arziki.
Fitaccen malamin addinin musulunci daga Kano, Sheikh Dr. Bashir Aliyu Umar ya zama sabon shugban Majalisar Shari'ar Musulunci ta Najeriya watau SCSN.
Rahotanni sun bayyana cewa Allah ya yi wa mahaifiyar fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Musa Asadus Sunnah rasuwa. Za a yi jana'iza a Kinkinau, Kaduna.
Shugaban hukumar Hisbah ta jihar Kano, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya bayyana cewa yanzu karuwai da 'yan daudu ne ke cin moriyar kwangila a gwamnati.
Shugaban Izala ta Najeriya, Dr. Abdullahi Bala Lau ya yi ta'aziyyar rasuwar shugaban Ahlus Sunnah na ƙasar Togo, Sheikh Abdul-Jalilu Nyandu, ya masa addu'a.
Rahotanni sun tabbatar da rasuwar shugaban gudanarwa na kungiyar JIBWIS da ke da hedikwata a Jos reshen jihar Adamawa, Alhaji Muhammad Aliyu Kaka.
Kungiyar Izala ta yi sababbin nade nade. Sheikh Sani Yahaya Jingir ya nada Malam Dalhatu Abubakar Hakimi a gurbin marigayi Sheikh Saidu Hassan Jingir.
Kungiyar Izala
Samu kari