Kungiyar Izala
Malamin Musulunci, Dr Idris Dutsen Tanshi ya ce ya fi so ya dawo Najeriya ya mutu maimakon zama a Indiya ya yi jinya. Musa Azare ne ya bayyana haka.
Shugaban kungiyar Izala, Sheikh Abdullahi Bala Lau ya yi ta'aziyyar rasuwar Dr Idris Dutsen Tanshi. Bala Lau ya roki Allah ya gafarata wa Dr Idris Dutsen Tanshi.
Marigayi Dr Idris Abdulazeez Dutsen Tanshi ya rasu ya bar wasiyoyi. Dr Dutsen Tanshi ya yi wasiya da kar a yana hotunansa, zaman makoki, shiga makabarta da takalmi.
Dr Jamilu Yusuf Zarewa ya yi bayani kan hukunce hukunce azumin sittu Shawwal. Malamin ya ce sittu Shawwal Sunnah ne kuma ana son fara rama Ramadan kafin shi.
Shugaban Izala Sheikh Abdullahi Bala Lau ya yi kira ga 'yan sanda da jami'an tsaro su gaggauta bincike bayan an yi kisan gilla wa dan agaji a gidan shi a Abuja.
Shugaban malaman kungiyar Izala mai hedkwata a Jos, Sheikh Muhammad Sani Yahaya Jingir ya yi raddi wa Dan Bello kan zargin Sheikh Abdullahi Bala Lau.
Kungiyar Izala za ta maka Dan Bello a kotu kan zargin da ya yi wa shugabanta, Sheikh Abdullahi Bala Lau. Dan Bello ya zargi Sheikh Bala Lau da cin kudin kwangila.
Malamin Musulunci, marigayi Dr Ahmad Bamba BUK ya yi bayanin yadda ake rama sallar Idi idan mutum ya makara da hukuncin sallar Idi a gida ko a masallaci
Shugaban Kungiyar Izalah a Najeriya, Sheikh Abdullahi Bala Lau ya nuna bakin cikinsa kan kisan matafiya a jihar Edo, ya yi kira ga hukumomi da su bincika.
Kungiyar Izala
Samu kari