Zaben jihohi
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau Jibrin ya tayar da kura saboda yawan jama'a a taron kamfen APC na zaben cike gurbin da za a yi a Kano.
Hukumar zabe ta INEC za ta fara rajistar masu zabe a dukkan jihohin Najeriya 36 da Abuja. Farfesa Mahmood Yakubu ya ce za a fara rajistar ne a ranar 18 ga Agusta.
Gwamna Ademola Adeleke na jihar Osun ya karyata rahotannin da ke yawo cewa ya gama shirin shiga jam'iyyar haɗaka ADC, ya ce yana nan daram a PDP.
Kwamishinan zaɓe REC na hukumar INEC ta ƙasa mai kula da Kano, Abdu Zango ya bayyana cewa babu tanadin kalmar zaɓen da bai kammalu ba a kundin dokar zaɓen Najeriya.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed ya tabbatar da rasuwar shugaban hukumar zaɓe mai zaman kanta ta jiha, Alhaji Ahmed Makama Hardawa a birnin Abuja.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon sakataren gwamnatin kasar nan, Babachir Lawal ya bayyana cewa gwamnoni da sauran 'yan siyasar Arewa za su gamu da matsala.
ADC na samun karbuwa a Najeriya yayin da tsofaffin ministoci, gwamnoni da manyan ‘yan siyasa ke sauya sheka a shirye-shiryen zaben 2027 mai cike da kalubale.
A labarin nan, za a ji cewa jigo a jam'iyyar NNPP, Injiniya Buba Galadima ya bayyana cewa samar da yan sandan jihohi zai ba da damar cin zarafin al'umma.
Majalisar Dattawa za ta duba ƙudurori 31 kan kirkirar sabbin jihohi, 'yan sandan jihohi, da 'yancin kananan hukumomi a zaman jin ra'ayoyin jama'a na watan Yuli.
Zaben jihohi
Samu kari