Zaben jihohi
Karamin Ministan Tsaro a Najeriya, Bello Matawalle ya sha alwashin tabbaar da tsaro mai inganci yayin da ake shirye-shiryen gudanar da zaben gwamnoni,
Jama’a sun yi cece-kuce bayan barambaramar da Usman Ododo, dan takarar jam'iyyar APC a zaben gwamnan jihar Kogi ya yi. Ya kira kansa a matsayin mace.
Yan kwanaki kafin zaben gwamnan jihar Kogi, jam'iyyar SDP ta karyata rade-radin cewa dan takararta, Muritala Yakubu Ajaka, ya janye daga tseren zaben.
Tsohon Gwamnan Zamfara, Bello Muhammad Matawalle ya ce hana Dauda Lawal Dare hanyar da zai soke miliyoyin kudi ne ya fara hada shi fada da shi da yake Gwamna.
'Yan takara goma sha takwas ne za su fafata a zaben gwamnan jihar Kogi domin karbar mulki daga hannun Gwamna Yahaya Bello mai ci a watan Janairun 2024.
Gwamnan jihar Bayelsa mai ci a yanzu, Douye Diri, ya ce yana da tabbacin al'umar jihar Bayelsa za su sake zabensa karo na biyu a zaben jihar da ke zuwa.
Wani malamin addini mazaunin kudu maso kudu, Apostle Ako Anthony, ya yi hasashen nasara a bangaren jam’iyyar APC mai mulki a zaben gwamnan jihar Imo.
Mai neman zama gwamnan jihar Kogi karkashin inuwar jam'iyyar SDP, Murtala Ajaka, ya ce ya tsallake hare-haren neman ɗaukar ransa sau 30 tunda ya shiga takara.
Akwai wasu gwamnonin jihohi da ake tuhuma da rashin zama a garuruwansu,. An kawo jerin Gwamnonin APC da PDP da su ke mulki daga wajen Jihohinsu a Najeriya.
Zaben jihohi
Samu kari