Kiwon Lafiya
Jami'in yada labaran ma'aikatar lafiya a Kano, Abdullahi Ibarahim ya musanta bullar annobar kwalara jihar. Hukumar NCDC ce ta ce kwalara ta kama mutum 13 a Kano.
Gwamnatin Kano karkashin Abba Kabir Yusuf za ta yi ayyuka na musamman domin inganta kiwon lafiya ciki har da samar da cibiyar kula da masu ciwon sikila.
Gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta amince da fitar da N1bn domin gudanar da wasu manyan-manyan ayyuka da za su taimaka wajen ci gaban harkar lafiya a jihar.
Gwamnatin jihar Gombe za ta sanya almajirai a tsarin tallafin kiwon lafiya na GoHealth domin ba su kulawa. Dakta Abubakar Musa ne ya sanar da haka a jiya.
Gwamnatin jihar Kano ta gargadi mazauna jihar su yi ta'ammali da ruwan sama bayan an tsaftace shi saboda gudun bullar annobar amai da gudawa a Kano.
Gwamnatin jihar Kano ta bukaci al'ummar jihar da su guji yin amfani da ruwan sama wanda ba a tsaftace shi sakamakon barkewar cutar kwalara a Najeriya.
Gwamnatin jihar Lagos ta tabbatar da mutuwar mutane 24 da kwantar da wasu 34 a jihar bayan sun kamu da cutar kwalara saboda kwankwaɗar kunun aya.
Gwamnan jihar Zamfara, ya kaddamar da aikin gyaran asibitin kwararru na Ahmad Sani Yariman Bakura da ke birnin Gusau a jihar. Za a daga darajar asibitin.
An samu bullar cutar kwalara a jihar Legas inda ta kashe mutane sama da 21 sannan ta kwantar da mutane sama da 400. Gwamnati ta ce suna kokarin shawo lamarin.
Kiwon Lafiya
Samu kari