Labaran garkuwa da mutane
A wannan labarin, za ku ji dakarun sojan kasar nan sun fatattaki yan ta'adda a sassa daban-daban na kasar nan tare da hallaka takwas daga cikinsu.
Dakarun sojojin Najeriya da ke aikin samar da tsaro a jihar Taraba sun samu nasarar cafke wasu mutane da ake zargin masu garkuwa da mutane ne a jihar Taraba.
Rahotanni daga jihar Anambra a Kudu maso Gabashin Najeriya sun nuna wasu miyagu sun sace shugaban kauyen Abatete, High Chief Ezebinobi Ezeigbo ranar Talata.
Wasu miyagun ƴan bindiga sun kai farmaki coci guda biyu a yankin ƙaramar hukumar Kajuru a Kaduna, sun hallaka mutane 3 tare da sace wasu akalla 30 ranar Lahadi.
Wasu matasa sun babbaka gawarwakin wasu da ake zargi yan bindiga ne a jihar Kaduna a Arewacin Najeriya. Sojoji sun kai farmaki ne kan yan bindigar ranar Laraba
Yan bindiga sun harbe mai hotel da manajansa da sauran mutanen da suka kama a hotel bayan sun kama su da daddare. Yan bindigar sun karbi kudin fansa kafin kisar.
Ta’adin Halilu Sabubu Buzu ya zo karshe domin sojoji sun hallaka shi, tun a watannin baya aka ji jami’an tsaro su na cigiyar Halilu Buzu domin a kashe shi.
Sojojin Najeriya sun kashe mai gidan Bello Turji, Kachalla Halilu Sububu da wasu jiga jigan yan ta'adda a Zamfara. An kashe Dangote, Baleri da Modi Modi da Damina.
Yan sanda sun kama mai garkuwa da mutanen da ya sace budurwa daliba kuma ya kashe ta bayan ya karbi kudin fansa. Ya yanke wasu sassan jikin budurwar.
Labaran garkuwa da mutane
Samu kari