
Keke Napep







Jami'ar Yusuf Maitama Sule, Kano ta dage dukkan jarrabawar da a farko ta shirya yi karfe 8 zuwa 11 na safen ranakun Litinin da Talata 10 da 11 ga watan Janairun

Mahawara ta kaure a dandanlin sada zumunta kan wata budurwa da ta siya wa saurayin da ta ke shirin aure keke Napep yayin da dan uwanta yaa gararamba a gari babu

Yanzun haka direbobin Napep sun fara nuna fushin su a yankin Meran na jihar Legas, biyo bayan kisan da wani ɗan sanda ya yi wa abokin aikinsu a kan titi a jihar

Ayuba Yusuf, wani mai Napep a Kaduna, wanda ya mayar wa fasinja N100,000 ya bayyana irin mamakin da mutane su ka ba shi a ranar Litinin bisa ruwayar Daily Niger

Wani mutum ya daki wani direban keke-napep wanda ya yi sanadiyyar mutuwarsa nan take a wani yankin jihar Kwara. Lamarin yana hannun 'yan sanda a halin da ake ci

Fusatattun direbobin keke nafef a Minna sun shiga yajin aiki, sannan sun toshe manyan hanyoyi yayin da suke zanga-zanga da nuna fushinsu kan takurar jami'ai.
Keke Napep
Samu kari