Jihar Kebbi
Hukumar EFCC ta kai samame gidajen tsohon ministan shari'a, Abubakar Malami a Abuja da Birnin Kebbi. An kai samame gidan da 'yar Buhari, Hadiza ke zaune.
Gwamnatin jihar Kebbi ta tabbatar da nadin dan uwan Abubakar Malami (SAN) a matsayin shugaban hukumar KEBGIS bayan ya sauya sheka zuwa APC mai mulki.
Kanin tsohon Ministan shari'a, Abubakar Malami, Almustapha Malami ya nuna goyon bayansa ga tazarcen Gwamna Nasir Idris na jihar Kebbi a zaben 2027.
Tsohon Antoni Janar kuma Ministan shari'a, Abubakar Malami, ya bukaci shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kasa (EFCC), ya cire kansa a bincikensa.
Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa, EFCC ta bayyana cewa har yanzu Abubakar Malami bai cika sharuddan da aka gindaya masa lokacin da aka ba da belinsa ba.
Jam'iyyar ADC ta ce soke belin Abubakar Malamai na iya sa mutane au zargi EFCV da goyon bayan wani bangare musamman yadda ya fara gangamin siyasa a Kebbi.
Tsohon ministan shari'a, Abubakar Malami ya ce tambayar da EFCC ta yi masa ta tsaya ne kawai kan batun zargin maimaita aikin dawo da kudin Sani Abacha.
An nada sababbin sarakuna kan karagar mulki a Arewacin Najeriya. Daga cikin sarakunan akwai wadana aka sababbin masarautu yayin da wasu kuma sun dade a tarihi.
Kamfanin siminti na BUA ya bai wa ɗalibai 200 daga jihohin Sokoto, Kebbi da Zamfara tallafin karatu na ₦200,000, domin ƙarfafa ilimi a yankin Arewa maso Yamma.
Jihar Kebbi
Samu kari