Jihar Kebbi
Gwamnatin jihar Kebbi karkashin gwamna Nasiru Idris Kauran Gwandu ta haramta duk wani aikin haƙo ma'adanai kuma ta rufe wuraren aiki saboda tsaro.
Jami'an tsaron haɗin guiwa da taimakon 'yan banga da mutanen gari sun halaka 'yan bindiga akalla 21 a ƙaramar hukumar Danko Wasagu da ke jihar Kebbi.
Wasu miyagun 'yan bindigan daji sun tafka mummunaɗ ɓarna yayin da suka kai farmaki mai muna kan ƙauyuka 7 da ken kan iyaka a jihohon Kebbi da Sakkwato.
Gobara ta tashi da tsakar dare a ofishin Kamfanin Samar da Wutar Lantarnki na Najeriya (TCN) da ke Jihar Kebbi. Gobarar ta tashi ne da misalin karfe 12.30 da dare.
Yan bindiga sun halaka mutum biyu tare da sace wasu mutum bakwai a wani hari da suka kai a jihar Kebbi. Gwamnan jihar ya ziyarci ƙauyen domin jajanta musu.
Gwamnatin Tarayyar Najeriya, ta sanar da karbo rancen kuɗaɗe har dala miliyan 163 domin bunƙasa noman alkama a ƙasa baki ɗaya. Kashim Shettima ne ya bayyana.
Jam'iyyar PDP mai adawa a jihar Kebbi ta zargi gwamnan jihar, Kwamred Nasir Idris kan salwantar da makudan kudade har Naira biliyan 20 cikin kwanaki dari kacal.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya tura sakon ta'aziyya ga iyalan marigayi, Sheikh Giro Argungu wanda ya rasu a jiya Laraba 6 ga watan Satumba a jihar Kebbi.
Allah ya yi wa shahararren malamin addinin Musulunci, Sheikh Giro Argungu rasuwa a yau Laraba 6 ga watan Satumba bayan fama da gajeriyar jinya a Birnin Kebbi.
Jihar Kebbi
Samu kari