Jihar Kebbi
Lauya da ke rajin kare hakkin dan Adam, Abdu Bulama Bukarti ya fallasa cewa yan ta’addan Lakurawa sun dade a Najeriya kafin yanzu, kuma a shirye su ka shigo kasar.
Bulama Bukarti, lauya mai fafutuka rkare hakkin dan adam ya ce yan ta'addan Lakurawa sun karbe matsayin wasu sarakunan gargajiya a yankunan jihar Kebbi.
Gwamnatin jihar Kebbi ta tura tawaga wajen hafsun tsaron Najeriya domin hada kai wajen yaki da Lakurawa. Hafsun tsaro ya tabbatar da cewa za su yaki Lakurawa.
Dakarun rundunar sojojin saman Najeriya (NAF), sun samu nasarar hallaka 'yan ta'adda masu yawa a jihohin Zamfara da Kebbi. Sojojin sun lalata ma'ajiyar makamai.
Gwamnan jihar Kebbi, Nasir Idris, ya ba da gudunmawar kudi ga iyalan mutanen da 'yan bindiga suka kashe. Gwamnan ya bukaci mutane su ci gaba da ba da hadin kai.
Gwamnan jihar Kebbi, Dokta Nasir Idris ya mika sakon ta'aziyya ga al'ummar garin Mera da Sarkin Argungu biyo bayan harin da ƴan Lukurawa suka kai.
Mataimakin gwamnan jihar Kebbi, Abubakar Umar Tafida da mai martaba Sarkin Argungu sun halarci jana'izar mutum 15 da aka kashe a kauyen Mera kwanan nan.
Ire iren ta'addancin da Lakurawa ke yi a Sokoto sun hada da hana aske gemu, jin waka, kama ma'aikata da kai hare hare kan jami'an tsaro. Suna Sokoto da Kebbi.
Rundunar sojojin Najeriya ta tabbatar da bullar sabuwar kungiyar yan ta’adda a jihohi Kebbi da Sakkwato da ke Yammacin Arewacin kasar nan. Ana sa ido.
Jihar Kebbi
Samu kari