Jihar Kebbi
Gwamnan jihar Kebbi, Nasir Idris, ya ba da gudunmawar kudi ga iyalan mutanen da 'yan bindiga suka kashe. Gwamnan ya bukaci mutane su ci gaba da ba da hadin kai.
Gwamnan jihar Kebbi, Dokta Nasir Idris ya mika sakon ta'aziyya ga al'ummar garin Mera da Sarkin Argungu biyo bayan harin da ƴan Lukurawa suka kai.
Mataimakin gwamnan jihar Kebbi, Abubakar Umar Tafida da mai martaba Sarkin Argungu sun halarci jana'izar mutum 15 da aka kashe a kauyen Mera kwanan nan.
Ire iren ta'addancin da Lakurawa ke yi a Sokoto sun hada da hana aske gemu, jin waka, kama ma'aikata da kai hare hare kan jami'an tsaro. Suna Sokoto da Kebbi.
Rundunar sojojin Najeriya ta tabbatar da bullar sabuwar kungiyar yan ta’adda a jihohi Kebbi da Sakkwato da ke Yammacin Arewacin kasar nan. Ana sa ido.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun yi garkuwa da mutane 16 a wani harin sa suka kao a jihar Kebbi. 'Yan bindigan sun sace mutanen ne lokacin da suke aiki a gonakinsu.
Kotun daukaka kara ta dawo da sarkin Gwandu Alhaji Mustapha Haruna Jakolo da gwamnatin Kebbi ta yi. An sauke sarkin Gwandu shekaru 20 da suka wuce a baya.
Kungiyoyin ma'aikatan kananan hukumomi da malamai a jihar Kebbi sun shawarci Gwamna Nasir Idris ya jinkirta biyan mafi ƙarancin albashi da ya yi niyya.
Gwamnan jihar Kebbi, Nasir Idris, ya amince da sabon mafi karancin albashi ga ma'aikatan jihar. Gwamnan ya amince zai biya ma'aikatan fiye da N70,000.
Jihar Kebbi
Samu kari