Jihar Kebbi
Tsohon ministan shari'a, Abubakar Malami ya zargi gwamnan Kebbi da shirin shigo da yan daba, sojojin haya don danne yan adawa, ya zarge shi da alaka da Lakurawa.
Gwamnatin Kebbi karkashin Gwamna Nasir Idris, ta dakatar da kwamishinan lafiya na jihar, Yunusa Isma’il. An bukaci ya kare kansa ko ya fuskanci wani hukuncin.
Gwamna Nasir Idris zai kafa sansanin sojoji a karamar hukumar Augie, domin karfafa tsaro; ya kuma sanar da gyaran asibitin Augie don inganta kiwon lafiya.
Hukumar hasashen yanayi ta kasa NiMet ta ce za a yi ruwa da iska a wasu jihohin da suka hada da Gombe, Kebbi Kaduna da wasu jihohin Arewacin Najeriya.
Rundunar 'yan sandan jihar Kebbi ta kama wata mata da ake zargi da birne jaririyar da ta haifa da rai a jihar Kebbi. An samu jaririyar da rai bayan birne ta.
A labarin nan, za ji cewa gwamnatin jihar Kebbi ta karyata tsohon Ministan Shari'a, Abubakar Malami SAN da ya ce APC ta dauki nauyin kai wa jama'arsa hari.
NiMet ta yi hasashen ruwan sama da tsawa a jihohi 33 na Najeriya a ranar Laraba, 3 Satumba 2025. An shawarci al’umma da su zauna cikin shirin fuskantar ambaliya.
Tsohon ministan shari'a, Abubakar Malami, ya bayyana yadda 'yan daba suka kaiwa tawagarsa farmaki bayan ya dawo daga fadar sarki wajen yin ta'aziyya.
Rahotannin da muke samu sun tabbatar da cewa an farmaki tsohon ministan shari’a, Abubakar Malami a Birnin Kebbi inda yake zargin APC ta kai masa hari.
Jihar Kebbi
Samu kari