Jihar Kebbi
Jami'an rundunar 'yan sandan jihar Kebbi sun samu nasarar hallaka wasu masu garkuwa da mutane. 'Yan sandan sun kashe su ne bayan an gwabza artabu.
Ma’aikatar muhalli ta yi hasashen ambaliya a jihohi bakwai da garuruwa 25, inda NEMA ta umurci mazauna bakin kogin Neja da su gaggauta barin yankunansu.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima ya halarci jana'izar Sarkin Zuru Janar Sani Sami. Sarkin Musulmi, Sanusi II, gwamnan Kebbi sun hallara.
Hukumar ba da agajin gaggawa ta NEMA ta bukaci mutanen da ke jihohin Kebbi, Kwara, Neja da ke kusa da kogin Niger su fara shirin kaura saboda fargabar ambaliya.
Dan majalisar tarayya da ke wakiltar mazabar Argungu/Augiea a jihar Kebbi, Hon. Sani Yakubu Noma, ya tallafawa dalibai fiye da 308 da kudin makaranta.
Am samu mummunar ambalihar ruwa a jihar Kebbi wadda ta lalata gidaje da gonaki. Gwamnatin Kebbi ta ba da tallafi ga mutanen da lamarin ya ritsa da au.
Yayin da za a shafe kwanaki 3 ana sheka ruwan sama a Arewacin Najeriya, NiMet ta ce za a samu ambaliya a Kebbi, Gombe da Bauchi da wasu jihohin Arewa ta Tsakiya.
Rahotannin da muke samu sun tabbatar da cewa jihar Kebbi ta yi babban rashi bayan sanar da rasuwar Mai Martaba Sarkin Zuru da ke jihar a Arewa maso Yamma a Najeriya.
Hukumar NiMet ta yi gargadin ambaliyar ruwa a jihohin Kebbi da Neja a ranar Asabar. Hukumar ta shawarci mazauna jihohin su dauki matakan kare kansu da dukiyoyinsu.
Jihar Kebbi
Samu kari