Jihar Kebbi
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin jihar Kebbi ta baza komarta zuwa kasar Sin domin ta fatattaki Lakurawa a kokarinta na dawo da zaman lafiya sassan jihar.
Gwamnatin jihar Kebbi ta musanta batun cewa 'yan bindiga sun kai kazamin hari a jihar. Ta bayyana cewa babu kamshin gaskiya a cikin rahotannin kai harin.
Hasashen yanayin ya nuna cewa za a samu ruwan sama a wasu jihohin Arewa, ciki har da Taraba, Kebbi, da sauransu, yayin da damina ke bankwana a gobe Litinin.
Rahotanni sun tabbatar da cewa yan bindiga sun kai mummunan hari a garin Makuku, karamar hukumar Sakaba, Jihar Kebbi, inda suka kashe mutane da dama.
Gwamnati ta gargadi jihohi bakwai na Arewa kan ambaliya daga 1 zuwa 3 ga Oktoba 2025, inda Kebbi ta fi fuskantar hadari yayin da NEMA ta ce mutum 230 sun mutu.
Gwamnan jihar Kebbi, Dr. Nasir Idris ya bayyana cewa mutane 40 aka kawo masa ya zbai daya a matsayin sabon Sarkin Zuru amma sai Allah ya ba Sanusi Mikail.
Tsohon ministan shari'a, Abubakar Malami, ya bayyana cewa ya amsa gayyatar da hukumr DSS ta yi masa. Malami ya bayyana cewa an yi masa tambayoyi cikin mutuntawa.
Hadimin gwamnan Kebbi ya zargi Malami da yada kalaman karya kan gwamnati inda ya ce bai taimaka wa jama’a ba, ya ce al'umma za su maka shi a kotu.
Gwamnan jihar Kebbi, Nasir Idris, ya zargi tsohon ministan shari'a Abubakar Malami da ingiza ayyukan ta'addanci, abin da ya sa 'yan kasuwa suka guje wa jihar.
Jihar Kebbi
Samu kari