Jihar Kebbi
Dan majalisar Amurka, Riley Moore ya ce ya san a yankin Kiristoci aka sace daliban GGSSC Maga a jihar Kebbi. Bashir Ahmad ya masa martani kan kuskuren da ya yi.
Gwamnan jihar Kebbi, Dr. Nasir Idris, ya kai ziyarar gani da ido zuwa makarantar sakandiren da 'yan bindiga suka sace dalibanta. Ya ce za a kubutar da yaran.
A labarin nan, za a ji 'yan ta'adda suka dawo da annobar tattara mutane masu tarin yawa, sannan su yi awon gaba da su, sun fara dibar jama'a a Kebbi da Zamfara.
Shaidun gani da ido sun fadi yadda aka sace daliban makarantar GGCSS Maga da asuba a jihar Kebbi. Yan bindiga sun harbe mataimakin shugaban makarantar.
Shugaban sojojin kasan Najeriya, Laftanar Janar Waidi Shuaibu ya ziyarci jihar Kebbi bayan sace daliban makarantar GGCSS Maga da aka sace. Ya ce za a ceto su.
Tsohon minista Kabiru Tanimu Turaki ya zama sabon shugaban PDP na kasa bayan zabensa babu hamayya a babban taron jam’iyyar da aka gudanar a Ibadan, Oyo.
Gwamnatin tarayya ta yi martani kan harin da 'yan bindiga suka kai a jihar Kebbi. Gwamnatin ta bayyana cewa za ta ceto dukkanin daliban da aka sace.
Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Alhaji Atiku Abubakar, ya yi Allah wadai kan harin da 'yan bindiga suka kai a Kebbi. Ya ba gwamnatin Tinubu shawara.
Rundunar 'yan sanda ta tabbatar da sace dalibai 25 a makarantar sakandaren gwamnati ta mata da ke, Maga, jihar Kebbi. Yanzu haka jami'an tsaro na nemansu.
Jihar Kebbi
Samu kari