Jihar Kebbi
'Yan ta'addan kungiyar Lakurawa sun kai wani harin ta'addanci a jihar Kebbi. 'Yan ta'addan sun hallaka wani jami'in hukumar kwasfam yayin harin da suka kai.
Mataimakin shugaban majalisar dokokin Kebbi, Samaila Bagudu, ya tsira daga hannun 'yan bindigan da suka sace shi. Rundunar 'yan sanda ta yi bayani kan lamarin.
Wani sautin murya da ake zargin na mataimakin kakakin Majalisar Kebbi, Hon. Sama'ila ne ya fara yawo, an ji yana neman a gaggauta hada kudin fansa.
Rundunar 'yan sandan jihar Kebbi ta yi karin haske kan sace mataimakin shugaban majalisar Kebbi, Alhaji Muhammad Sama’ila a Bagudo bayan sallah a masallaci.
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun kai harin ta'addanci a jihar Kebbi. 'Yan bindigan sun yi garkuwa da mataimakin shugaban majalisar dokokin jihar.
Gwamnatin jihar Kebbi ta fito ta yi magana kan rahotannin da ke cewa akwai wani boyayyen filin jirgin sama a Argungu. Ta bayyana cewa karya ce tsagwaronta.
Dakarun sojoji sun tarba yan bindiga ta sama da kasa, sun sheke sama da 80 lokacin da suka yi yunkurin kutsawa cikin jihar Kebbi ta iyakarta da Zamfara.
Gwamnan jihar Kebbi, Nasir Idris, ya sauya ma'aikatu ga wasu daga cikin kwamishinoninsa. Ya ce matakin na daga cikin manufarsa ta inganta ayyuka.
Peter Obi ya yi Allah wadai da cewa an kashe kudin da FIFA ta bayar wajen gina filin wasan jihar Kebbi a kan Naira biliyan 1.75. Ya ce rashawa ta yi yawa a Najeriya.
Jihar Kebbi
Samu kari